Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
An ga dan majalisar a cikin wani takaitaccen faifan bidiyo yana marin matar bayan wata cacar baki ta shiga tsakaninsu. Sanata Abbo ya mammari matar ne saboda ta goyi bayan matar dake jiran shagon yayin da wani sabani ya shiga tsak
Mr Festus Okoye, kakakin hukumar INEC na kasa, shi ne ya labarta hakan a ranar Talata yayin wani shirin sanin makamar aiki da horaswa da aka gudanar a kwalejin gwamnatin tarayya da ke garin Okene.
Dukkan jami'an 'yan sandan na aiki ne tare da hedikwatar rundunar 'yan sandan jihar Ribas, kuma an sace su ne ranar Litinin. Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Ribas, DSP Nnamdi Omoni, ya tabbatar da faruwar lamarin. Sai dai, har
Hajiya Aisha wadda wata lauya takwararta ta wakilta a yayin shirin, Aisha Rimi, ta yi Allah wadai da yadda keta haddin dalibai mata a jami'o'i ya zamto wata mummunar annoba ta ruwan dare da ta haddasa koma baya ga neman ilimi.
Da yake mayar da martani ga jawabin Ministan, gwamna Badaru ya amince cewa akwai kalubale ta fuskar tsaftar muhalli a jiharsa tare da bayyana saka dokar ta baci a bangaren kamar yadda ministan ya bukata. "Za mu ke gudanar da taro
Sajan Chekube Okeh wanda shi ne ya shigar da karar ya shaidawa kotu cewa a ranar 14 ga watan Satumba aka kama Lukman a tsakanin Amukoko da Ijora a cikin Legas.
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, wannan rahoto na kunshe cikin wata rubutacciyar wasika da sa hannun gwamnan mai dauke da kwanan watan ranar 24 ga watan Satumba, wadda aka karance ta yayin zaman majalisar jihar na ranar Talata.
Wani bidiyo da yake ta yawo a kafafen sadarwa ya bayyana yadda tsohuwar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood Mansura Isah, kuma mata a wajen fitaccen jarumin nan kuma mawaki Sani Danja...
Mun samu cewa, wani gwamnan Arewa na jam'iyyar APC, ya nada wa matansa uku hadimai na musamman domin taya su sauke nauyin al'umma da ya rataya a wuyansu duba kasancewarsu iyaye ga al'umma.
Mudathir Ishaq
Samu kari