Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Kamar yadda jaridar The Punch ta bayar da shaida, wannan sanarwa na kunshe cikin wani sako da mai magana da yawun mataimakin shugaban kasar, Laolu Akande, ya wallafa a shafinsa na dandalin sada zumunta.
Ma'aikatar kwadago da aiyuka ta tabbatar da karbar takardar neman yin rijista daga wa wata kungiyar malaman jami'o'i mai lakabin CONUA wacce aka kirkira daga cikin kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU). A wata hira da shi ta wa
Wannan shine karo na farko da kasar Saudiyya ta bayar da irin wannan dama kuma ta yi hakan ne domin bawa baki masu yawon bude ido damar ziyartar kasar domin yawon bude ido ko shakata wa. A sanarwar da hukumar kula da harkokin bude
Jaridar Legit.ng ta tattaro cewa, gwamnatin jihar za ta gudanar da wani muhimmin zama tare da kungiyar kwadago reshen jihar a ranar Talata, 8 ga watan Oktoba domin tabbatar da kudirin fara biyan mafi karancin albashin ma'aikata.
Wannan musiba ta sanya a ranar Litinin ta makon da ya gabata, shugaban hafsin sojin kasan Najeriya, Lt. Tukur Buratai, ya ce lamarin Boko Haram ya ci tura a kasar da dole sai an nemi Mahallacin Sammai da Kassai ya jibinci lamarin.
Da yake tabbatar da kama matasan a ranar Lahadi, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Ogun, Abimbola Oyeyemi, ya ce an kama masu laifin ne biyo bayan korafin da wani mutum mai suna Amoo Bankole ya shigar a ofishin 'yan sanda da ke
Wammako, Sanata mai wakiltar jihar Sokoto ta Arewa, ya fadi hakan ne yayin da yake gabatar da jawabi ga magoya bayansa a gidansa da ke Sokoto, tare da bayyana hukuncin kotun da ya tabbatar da samun nasarar Tambuwal akwai kuskure
A cikin wani zance da ya samu sanya hannun hadimin tsohon gwamnan, Ali M. Ali jiya Asabar 5 ga watan Oktoba a Bauchi ya ce, tsohon gwamnan zai dauki matakin shari’a a kan kazafin da akayi masa na cewa ya wawure wasu kudade.
Gwamnan wanda yake jawabi bayan karbar rahoton kwamiti na musamman da ya nada domin bincike a kan ainihin matsalar lantarkin jihar, ya ce an kafa wannan kwamitin ne domin gano bakin zaren matsalar wutar lantarki a Gombe.
Mudathir Ishaq
Samu kari