Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Binciken manazartar kayan ci da sha wato Nutritionist ya tabbatar da cewa ta'ammali da tafarnuwa na da matukar amfani wajen inganta kiwon lafiyar dan Adam. Cikin alfanun cin tafarnuwa akwai kara karfin kuzari ga ma'aurata.
A cikin wani zancen da shugaban NBA reshen jihar Onitsha ya fitar game da lamarin, Ozoemena Erinne ya ce kungiyarsu ta dauki matakin ganin cewa hukumar ‘yan sanda ta hukunta jami’an da suka aikata wannan danyen aiki.
Da yawan mutane su na da masaniyar amfani gwanda ga lafiyar su sai dai 'yan kalilan ne suke da ilimi akan alfanin ganyen itaciyar Gwanda. Ganyen ya na dauke da sunadarai dake kawar da cututtuka irin su ciwon daji da makamantansu.
A kalace-kalacen da muka yi daga jaridar Guardian, mun bankado wasu muhimman tasirai gami da arzikin da Mai Duka ya sanya cikin Ganyen Mangwaro wadanda ke da matukar amfani ga lafiyar dan Adam wajen kawar da cututtuka da dama.
Haka zalika, mun samu labarin cewa Shugaban kasar Najeriya zai gamu ne da Putin a wurin taron Afirka da Rusha wanda za a gudanar a birnin Sochi, kasancewar kasar Rasha na son ta fadada alakarta da Afirka.
Dakarun sojoji sun kashe akalla yan bindiga 39 a wasu ayyuka mabanbanta guda biuyu da suka gudanar a Zamfara cikin wannan makon, kamfanin dillancin labaran Najeriya ta ruwaito.
Bayan bayyanar tonon sililin da ake yiwa malaman jami'a akan lalata da suke yi da dalibai su ba su maki, wata budurwa mai suna Busayo ta bayyana yadda tayi fama da wani dan iskan malamin jami'a...
An yi kiyasin cewa an sace sama da dalar Amurka biliyan dari biyar da tamanin da biyu ($582b), kimanin naira tiriliyan dari biyu da goma (N210tr) kenan a kudin Najeriya, daga shekarar 1960 lokacin da aka samu 'yancin kai zuwa...
A kokarin da jaridar mu ta Legit.ng take yi na ilimantar da masu karatu da bibiyar su, jaridar ta yi kokarin zakulo muku jerin mataye guda goma na duniya da suke da arzikin da babu kamar su kaf duniya...
Mudathir Ishaq
Samu kari