Jare Ijalana: Hotunan yarinya 'yar Najeriya da tafi kowa kyau a duniya

Jare Ijalana: Hotunan yarinya 'yar Najeriya da tafi kowa kyau a duniya

An bayyana wata karamar yarinya mai shekaru shida 'yar Najeriya a matsayin yarinyar da tafi kowa kyau a duniya.

Yarinyar mai suna Jare Ijalana kyawun halittar ta ya dauki hankalin mutane da dama a duniya. A yanzu haka dai hotunan yarinyar sun riga sun gama karade ko ina na kafafen sadarwa, inda mutane da yawa suke ganinta tamkar wata 'yar tsana har suke kiranta da suna 'African Barbie'.

Jare Ijalana: Hotunan yarinya 'yar Najeriya da tafi kowa kyau a duniya
Jare Ijalana
Asali: Facebook

Jare Ijalana tayi suna ne bayan wani fitacciyar mai daukar hoto a jihar Legas mai suna Mofe Bamuyiwa ta dauke ta wasu hotuna masu yawa a lokacin da take da shekara biyar a duniya. Bayan mai daukar hoton ta sanya hotunan ta a shafinta na yanar gizo mutane sun yi caa suna bude hotunan wannan yarinya mai daukar hankali.

KU KARANTA: To fah: Ina gina masallatai ne da kudin da nake samu wajen garkuwa da mutane - In ji Lawal mai garkuwa da mutane

Jare Ijalana: Hotunan yarinya 'yar Najeriya da tafi kowa kyau a duniya
Jare Ijalana
Asali: Facebook

"Da na so dana ce mata tayi dariya ko murmushi, amma ina so kowa yaga ainahin kyawunta ne shine yasa ban nemi tayi dariya ba," in ji Mofe.

"Ina so kowa yaga irin baiwar da Allah ya yiwa Jare ne, ina so idan ta girma taga yadda Allah yayi mata siffa mai kyau," in ji Mofe ta bayyanawa Yahoo Lifestyle.

Jare Ijalana: Hotunan yarinya 'yar Najeriya da tafi kowa kyau a duniya
Jare Ijalana
Asali: Facebook

Jare dai ba ita ce yarinya ta farko da ta fara zama wacce tafi kowa kyau a duniya ba. Banda ita akwai Thylane Blondeau, wacce yanzu take da shekaru 17, ita ma an taba bata wannan matsayi a lokacin da aka sanya hotunan ta a kafafen sadarwa.

Jare Ijalana: Hotunan yarinya 'yar Najeriya da tafi kowa kyau a duniya
Jare Ijalana
Asali: Facebook

Jare Ijalana: Hotunan yarinya 'yar Najeriya da tafi kowa kyau a duniya
Jare Ijalana
Asali: Facebook

Jare Ijalana: Hotunan yarinya 'yar Najeriya da tafi kowa kyau a duniya
Jare Ijalana
Asali: Facebook

Jare Ijalana: Hotunan yarinya 'yar Najeriya da tafi kowa kyau a duniya
Jare Ijalana
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng