Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Budurwar mai suna Juliet Nlemadim ta rasu a ranar 3 ga watan Disamba bayan wata kwarya-kwaryar rashin lafiya da tayi. Zaayi jana'izarta a kauyensu, Uborji Okuk.
Prince Uche Secondus, Shugaban jam'iyyar PDP na Najeriya zai iya fafutukar neman tikitin tsayawa takarar shugabancin kasa a karkashin jam'iyyar,The Nation tace.
Jam'iyyar PDP tayi wa Buhari kaca-kaca a ranar Alhamis. Tace ya kasa tabuka komai cikin shekaru 5 da yake kan karagar mulki, jaridar The Punch ta wallafa hakan.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, yace 'yan majalisar dattawa ba kansu suke yiwa aiki ba.Yayin da Lawan yake jawabi a wani taro a majalisar ranar Laraba.
A baya, kwamitin kula da tsare - tsare na jam'iyya APC ya ce sun ce sun kammala duk shirye-shirye don fara aiwatar da sabuwar rijista da sabunta rijistar ƴan ja
Legit.ng Hausa ta rawaito cewa jami'an binciken sirri da hadin gwuiwar na hukumar yaki da cin hanci sun kama Abdulrasheed Maina a Jamhuriyar Nijar a ranar Litin
Hadimin gwamnan ya kara da cewa babu abinda zai hana gwamnan Kaduna ya sake saka dokar kulle jama'a matukar basu kiyaye sharudan kare kai domin dakile yaduwar
muna tsammanin ƴan majalisa zasu tsaya tsayin daka su sami ƙwarin guiwar tambayar shugaban ƙasa musamman akan dalilin da yasa bai tsige shugabannin tsaro duk da
Wannan ya zo ne lokacin da mataimakin shugaban sanatoci,Ovie Omo-Agege,ya ce hakan ya saɓawa kundin doka sannan kuma ya sauka daga turba da tsarin kowacce irin
Mudathir Ishaq
Samu kari