Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Tsohuwar ministar ilimi, Oby Ezekwesili, tace Najeriya batada shugabanni a yanzu tunda har aka iya satar dalibai fiye da 300 a GSSS Kankara, dake jihar Katsina.
Wani dan Najeriya mai suna Mustapha Yusuf yayi tattaki tun daga jihar Sokoto har jihar Bauchi, don nunawa gwamna Bala Mohammed kauna sakamakon nasarorin da ya.
Wani saurayi mai suna Asim Balarabe Yazid ya baiwa matasa kwarin guiwa, inda yace maimakon mutum ya warware kudade masu yawa ya siya waya, gara yayi amfani da.
Kungiyar ta'addanci ta Boko Haram ta sanar da cewa ita ce keda alhakin sace dalibai fiye da 300 daga makarantar sakandiren kimiyya da ke Kankara a jihar Katsina
Babban dan siyasar ya bayyana hakan ne a Maiduguri yayin da ya ziyarci gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, domin yi masa jajen kisan manoma fiye
A cewarta, saurayinta ya samu zunzurutun kudade har N20,000,000, a harkar caca. Maimakon ya cire akalla N1,000,000 a cikin kudin ya bata, sai ya bata N20,000.
Wani bidiyon shugaba Muhammadu Buhari yayita yawo a kafafen sada zumuntar zamani. Bidiyon ya nuna yadda Buhari ya kaiwa shanunsa ziyara a Daura, jihar Katsina.
Labari da dumi-duminsa da Legit.ng Hausa ta samu da sanyin safiyar ranar Talata sun tabbatar da cewa shugaban majalisar dokokin jihar Kano da shugaban masu rinj
Shugaban ya bayyana haka ne a jihar Legas inda ya sanar da cewa shugabannin da suka kafa jam'iyyar APC a shekarar 2014 sun amince da tsarin mika wa shiyyar Yara
Mudathir Ishaq
Samu kari