Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta halaka wasu mutum uku da take zargin 'yan bindiga ne kuma ta ragargaza sansaninsu 12 da ke kauyen Yobe Baranda da ke Batsari.
Wata mata ta ja hankalin jama'a a kafar sada zumuntar bayan da ta yi bikin shagalin murnar mutuwar aurenta. Ta wallafa hotuna tare da katon kek na bikin murnar.
Wata mata 'yar kasuwa mai suna Damilola Osululu, a ranar Litinin, ta sanar da wata kotun gargajiya da zama a Ile-Tuntun, Mapo a Ibadan, a kan cewa ta gaji .
Fasto Suleman ya caccaki gwamnan Kaduna a kan tsokacinsa na cewa wasu malaman addinai a kudancin Kaduna na son kudi ne shiyasa suka kasa dakatar da kashe-kashe.
A cikin wasikar da suka aika zuwa ofishin gwamnan jihar Kano, shugaban kasa da ofishin jakadancin Amurka, kungiyar ta bayyana cewa hukuncin kotun ya sabawa adal
Duk kasancewar babu wani hukunci takamaimai da kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanada a kan laifin garkuwa da mutane, majalisun dokokin wasu jihohin sun amince
Babbar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona FC ta fatattaki manajanta, Quique Setien, bayan cin 8 da biyun da kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta yi musu.
Rundunar sojin Najeriya a ranar Litinin, ta ce dakarun sojin sama karkashin rundunar Operation Lafiya Dole ta halaka wasu 'yan ta'adda tare da rushe maboyarsu.
Saurayinta, wanda ke tsaye domin ganewa idonsa irin murnan za ta yi na samun kyautar bazata ta motar alfarma, ya matukar girgiza da jin cewa ba zata karbi kyaut
Mudathir Ishaq
Samu kari