Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Sobomo ya ce a wannan lokaci, dole IMC ta yi bayani kwabo bayan kwabo na yadda aka raba N6.25bn da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba hukumar na tallafin COVI
Akwai rade raden cewa fasinjojin da ke shigowar kasar na bada cin hancin N50,000 zuwa N100,000 domin gujewa killacewa da gwajin COVID-19. Hukumar ta gargadi fa
Martins Idakpini, soja mai mukamin Lance Corporal, wanda ya kalubay Tukur Buratai, shugaban sojin kasa, an mayar da shi jihar Sokoto inda za a gurfanar da shi.
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta sanar da mutuwar wani mutum mai suna Izuchukwu Achusim, mai shekaru 42 a tafkin wanka na wani otal a garin Onitsha a jiha.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta sake ceto wani mutum da mahaifinsa ya daure na tsawo shekaru 15. An daure Ibrahim Lawal tun yana da shekaru 20 duniya.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Umar Na'Abba ya tabbatar da cewa zai amsa gayyatar hukumar tsaro ta farin kaya a babban ofishinsu da ke Abuja a yau.
Tsawon shekaru aru-aru, dan itaciyar 'baure wani nau'i ne na dangin kayan marmari wanda ya shahara a duniya ta fuskar dandano da kuma amfani ta fuskar lafiya.
Akwai muhimman tasirai da arziki da Mai Duka ya sanya cikin Ganyen Mangwaro wadanda ke da matukar amfani ga lafiyar dan Adam wajen kawar da cututtuka da dama.
Da yawan mutane suna da masaniyar amfanin Gwaiba ga lafiyar su. Sai dai kamar yadda bincike ya bayyana ba kowa ya san sirrikan da ganyen Gwaiba ya kunsa ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari