Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Sheik Rabiu Abdullahi Funtua ya ce Sheik Zakzaky zai ci gaba da bada tallafi duk da yana a kulle. Wasu daga cikin wadanda suka ci gajiyar wannan tallafi sun g
Mahauta masu sana'ar nama a tsohuwar kasuwar Kurmi ta birnin Kano sun ci gaba da jajanta rushe musu shaguna da aka yi a cikin karamar hukumar birnin jihar Kano.
A ranar Talata, kungiyar hadin kan kasashen Afrikan na yamma sun kushe abinda ya faru a kasar Mali tare da daukar alkawarin ladabtarwa danda ya hada da tara.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Legas sun damke wani mutum da ke ikirarin zama basarake mai shekaru 72 mai suna Lateef Olarinde, dan shi da wasu mutum uku a
Hukumar agajin gaggawa ta jihar Katsina (SEMA) ta ce gidaje 1,727 ne ta yi wa rijista wadanda ambaliyar ruwa ta kwashewa gidaje a karamar hukumar Baure ta jiha.
Dandanzon mutane ne suka taru don nun murnarsu na tsare Keita, tare da bukatar dole sai yayi murabus, a lokacin da sojojin suka kutsa kai gidan tsohon shugaban
A ranar Talata ne tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa, marigayi janar Sani Abacha, ya kamashi ya daure a ku
Batagarin matasa dauke da makamai sun kai wa tawagar gwamnan hari ta hanyar fakewa da zanga-zangar neman biyansu albashi a matsayin ma'aikatan hukumar jihar Imo
Kungiyar ASUU ta sanarwa gwamnatin tarayya cewa ta zabi amfani da tsarin UTAS wajen biyan albashi. ASUU ta zabi tsarin UTAS ne domin ya zama kishiyar tsarin da
Mudathir Ishaq
Samu kari