Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar talatar da ta gabata ne, wani ɗan shekara 30 Lamidi Alabi, ya gurfana a gaban kotun majistire ta Ebute Meta, da laifin sanya hannu tare da shafar gaban wata ƙaramar yarinya 'yar shekara bakwai a jihar Legas. Alabi ya gurfa
Majiyar NAIJ.com ya bayyana sunayen mabiya kwankwasiyyan kamar haka: Usman Lawal Bari da Bashir Abubakar, kuma sun yi shirya wannan tattaki ne don tarbar Mahadin Kwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso tare da jaddada goyon baya a gare shi.
Hukumar yan sandan jihar Taraba a ranan Talata ta yi Allah wadai da ikirarin gwamnatin jihar Taraba cewa wani jirgi mai saukan angulu dauke da makami ya sauka kauyen Jibu da ke karamar hukumar Wukari, jihar Taraba, ranan Asabar.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito tsohon saurayin Hadiza mai suna Lili ne ya dirka mata wannan ciki, kafin ta yi aure, hakan ne ya sanya ta kasa fada ma mijinta halin da ake ciki, har sai da ta haihu, ta jefar da jaririn, sa’annan asiri
Budurwa mai suna Maryam Hassan, ta wallafa a shafinta na facebook cewa sai dai magabta su mutu, domin Sanata Shehu Sani yayi mata kyautar mota, ta miliyoyin kudi, kamar dai tana yi wa wasu kawayenta ne habaici da martani
Bisa ga wannan sabbin bayyanai da aka gano yanzu, masu binciken sun yi kira ga gwamnatocin kasashe da su gyara dokokin kasar su na shekarun da balagagge ke da ‘yancin yin wasu abubuwa a matsayinsa na cikakken mutum.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hadu tare da dukkan mambobin jam’iyyar APC don taya tsaohon gwamnan jihar Osun Cif Adebisi Akande murnar cika shekaru 79 a duniya. Ya bayyana cewa ya taka muhimmin rawar gani wajen damokradiyya.
Yan sanda sun gurfanar da wani mai ikirarin yakin neman ma Shugaban kasa Muhammadu Buhari zabe karo na biyu a kotun majistiri na 26 a Kano akan laifin zamba. Hakan ya biyo bayan karan da hadiman shugaban kasar suka shigar.
Hukumar tsaron leken asiri, DSS, jiya, ta bayyanawa babban kotun Najeriya da ke zaune a Legas cewa daya daga cikin wanda aka damke da shigo da makamai 661 a watan Junairu 2017, ya kai shekara 12 yana shigo da makamai cikin Najeriy
Mudathir Ishaq
Samu kari