Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Hukumomin tsaro a kasar Iraqi sun bayyana babbar 'yar tsohon shugaban kasar, Marigayi Saddam, Raghad, da wasu mutane 59 a matsayin wadanda suke nema ruwa a jallo. Hukumomin na neman mutanen ne bisa zarginsu da kasancewa mambobin
Mun samu daga majiyar mu ta jaridar Dimokuradiyya dai cewa fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Ummi Zee Zee ta yi kashe di da babbar murya ga dukkan masu zagin ta a kafafen sadarwar
Auren Fatima, diyar Aliko dangote, mafi kudi a nahiyar Afrika, da Jamil dan tsohon shugaban hukumar 'yan sanda ta kasa, MD abubakar, zai tattara masu hannu da shuni da kuma masu fada aji a daga ko ina a fadin Duniya.
Idan za’a tuna ko a satin daya gabata sai da matasan kabilar Tibi suka hallaka wasu mutanen kabilar Hausa Fulani su hudu yayin da suka shiga wani tashar mota da nufin tafiya, inda matasan suka babbaka gawarsu.Rikici tsakanin man
Rundunar sojin kasan Najeriya ta sanar da kammala dukkan shire-shiren da suka wajaba wajen tabbatar da gina sabon barikin sojoji a garin Jalingo, babban birnin jihar Taraba domin tabbatar da tsaro. Babban hafsan sojojin na bataliy
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu sun tabbatar mana da cewa gobe shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai shilla zuwa wata ziyarar wuni daya a garin lafiya, jihar Nasarawa dake makwaftaka da garin Abuja.
A wani labarin kuma, Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya mika ma makiyaya goron gayyata da su kado dabbobinsu zuwa jihar Kano don ci gajiyar labobin kiwo da jihar ta mallaka a kananan hukumomin Ungogo, Kura, Garun Malam da sau
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu sun tabbatar mana da cewa akalla gwamnonin jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP a takaice ne suka yi wani taron ganawa na bayan labule da kwamitin gudanarwar jam'iyyar watau
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito daliban jami’ar sun shiga halin dimuwa da rashin tabbas, inda aka hange kowa na ta kansa, musamman tun bayan da hukumar makarantar ta girke jami’an rundunar Yansanda da ma na rundunar Soji a jami’ar.
Mudathir Ishaq
Samu kari