Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu sun tabbatar mana da cewa akalla gwamnonin jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP a takaice ne suka yi wani taron ganawa na bayan labule da kwamitin gudanarwar jam'iyyar watau
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito daliban jami’ar sun shiga halin dimuwa da rashin tabbas, inda aka hange kowa na ta kansa, musamman tun bayan da hukumar makarantar ta girke jami’an rundunar Yansanda da ma na rundunar Soji a jami’ar.
Wannan labari dai kanzon-kurege ne, abin da a turance ake kira fake news. Bashi da tushe balle makama, Sarauniyar bata ma san ana yi ba, BBC da ake cewa tayi rahoton ba gaskiya bane. Hasali ma, sarauniyar ta Ingila baturiya ce ba
Sabon rahoton da WHO ta fitar dai, ya nuna cewa, sama da mutum 100,000 ke kamuwa da cutar ta kansa a kowacce shekara, a Najeriya kadai, kuma akalla a kullum maza 40 ke mutuwa, da mata 25, daga cutar ta kansa a kasar.
Dukkan mutanen da ake zargi sun musanta yin lalata da yarinyar. Saidai yarinyar da bakinta, ta bayyana cewar su na bata dari biyar ne kafin suyi lalata da ita sannan su gargadeta cewar kada ta sake ta fadawa kowa tare da yi mata b
Jawabin na IBB ya cigaba da cewar "Ina bayar da wannan shawara ne a matsayina na mai ruwa da tsaki a sha'anin mulkin Najeriya, a matsayina na tsohon shugaban kasa, da kuma dan kishin kasa dake son ganin kasar sa hau hanya madaidai
A kasar Hausa a zamunna da suka shude, ana amfani ne da kafafen sadarwa ne wajen yada bayanai, sanarwa da isar da sakon hukuma ko masarauta ga talakawansu. A wasu lokuta akan kada kayan kida ko amsa kuwwa, domin a jawo hankalin
Ya kuma shawarci kaninsa Janar Muhammadu Buhari, da ya hakura da mulki yayi ritaya a 2019 ya koma Daura, domin ya fuskanci batun lafiyarsa. Ya kuma yi kira ga 'yan Najeriya da su baiwa Buharin hadin kai domin ya karasa aikinsa na
A ranar Asabar mutanen dake zuwa shakatawa a Gamji Gate suka tsallake rijiya da baya yayin da wani zaki ya kufce daga dakin da ake ajiye shi Rahotannin sun nuna zakin yay i ragaraga da wanda yake kula da shi kafin ya kufce
Mudathir Ishaq
Samu kari