Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar yaki da safarar mutane ta kasa, Naptip ta damke Dr Akuchi ne a 'yan makonnin da suka wuce bisa zarginsa da taimaka wa mata samun ciki na bogi daga bisani kuma ya basu jarirai. Jami'an hukumar sun zargi likitan...
Jam’iyyar ta kara kaimi wajen tabbatar da cewa shugaban majalisan dattawa, Abubakar Bukola Saraki; gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom; da tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso, basu canza shekara zuwa jam’iyyar adawa.
Sabbin bayanai masu daure kai na cigaba da bayyana a zagaye da auren nan da ake sa ran daurawa a tsakanin diyar mataimakin shugaban kasa Farfesa Osinbajo mai suna Oluwadamilola Osinbajo ko kuma Kiki da angon ta mai suna
Fitaccen mawakin nan na fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nura M. Inuwa ya yi wani dogon rubutu a shafin sa na dandalin sada zumunta na Instagram mai cike da ban tausayi inda yayi ikirarin cewa wani mutum da ya kira
Wani jagoran fafutukar kare musulunci da musulman kasar Faransa mai suna Ahmed Ogras ya jawo hankalin shugaban kasa mai suna Emmanuel Macron da kar ya kuskura ya nemi taba addinin Allah a kasar kasantuwar shi ne addini na biyu
Firaminista Hailemariam Desalegn da ya dare kan kujersa tun shekarar 2012, ya yanke shawarar murabus ne bayan watannin da aka dauka ana fama da jerin zanga-zangar adawa da gwamnati da kuma alamomin da suka bayyana na baraka a...
Akalla jahohi sha daya daga cikin ashirin da ukku ne da a baya gwamnatin tarayya ta ba lamunin karbar tallafin bashi domin inganta kasafin kudin su sun anshi zunzurutun kudaden da suka kai Naira biliyan 16.1 zuwa watan Janairun
Idan har muka fadi zabe, toh cigaban da Najeriya ta samu zai koma cibayan shekaru 10, saboda kurayen PDP na nan suna jira. Ina fata yan Najeriya basu manta cewar a lokacin da muka zo, mun tarar Gwamnatin Jonathan na cin bashi tana
Wata kungiyar matasa ta yankin mazabar jihar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai mai suna Youth Movement for Credibility in Kaduna State a turance ta yi kaca-kaca da wasu mutane da a baya suka sanar da kudurin su na fara shirin
Mudathir Ishaq
Samu kari