Ibrahim Yusuf
5337 articles published since 03 Afi 2024
5337 articles published since 03 Afi 2024
Hisbah a jihar Kano ta fara kira a samu wani mai hannu da shuni ya auri jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi da ta caccaki zaman aure da mata ke yi a gidan miji.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya nada mai magana da yawun shi, Kenneth Okonkwo yayin da ake shirin babban zaben 2027.
Olusegun Obasanjo ya ce ba ya fatan sake faruwar yakin basasa a Najeriya. Ya ce abin tsoro shi ne har yanzu ba magance abubuwan da suka haifar da yakin ba.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Rahotanni sun nuna cewa bankin duniya zai ba shugaba Bola Tinubu bashi dala biliyan 1.25 a madadin Najeriya. Kudin ya kusa kai Naira tiriliyan 2.
Wata mummunar ambaliyar ruwa ta mamaye yankuna da dama a jihar Legas, lamarin da ya kai ga rusa gidaje, katse wutar lantarki da sauran abubuwa a wurare.
Tawagar Gwamna Babagana Umara Zulum ta gana da mutanen garin Lassa da 'yan ta'addan ISWAP suka sace dalibai maza da mata suna jarabawar WAEC a Borno.
Masu zanga-zangar Afrika ta Kudu sun fara fatattakar bakin haure daga Najeriya da kasashe bayan cikar wa'adin ranar 30 ga watan Yunin 2026 da suka ba bakin haure.
Ibrahim Yusuf
Samu kari