Ibrahim Yusuf
5318 articles published since 03 Afi 2024
5318 articles published since 03 Afi 2024
Rahotanni sun ce Cristiano Ronaldo da Georgina Rodriguez za su yi aure a mako mai zuwa a garin Funchal da ke Portugal, inda ɗan wasan ya taso tun yana yaro.
Girgizar kasa mai karfin maki 5.5 zuwa 5.6 ta Richter ta girgiza Masar da sanyin safiyar Litinin, yayin da gwamnati ta tabbatar da cewa babu asarar rayuka ko jikkata
Rabiu Kwankwaso ya karɓi masu sauya sheƙa daga APC zuwa NDC a Kano, ya tabbatar musu da adalci da matsayi mai kyau, yayin da jam'iyyar ke ƙara faɗaɗa tasirinta.
Sunday Dare ya soki shugabannin Cocin Katolika kan sukar gwamnatin Tinubu, yana zarginsu da nuna bangaranci tare da kare sauye-sauyen tattalin arzikin shugaban ƙasa.
Rundunar sojin Najeriya ta ceto Laftanar Kanar Ofor Amobi da wani farar hula bayan kwanaki 10 ana samame a dazukan Enugu, yayin da masu garkuwa suka tsere.
John Cardinal Onaiyekan ya ce Bola Tinubu ya bayyana wa bishops na Cocin Katolika karara cewa bai amince da ra'ayinsu kan tattalin arziki da tsaron Najeriya ba.
INEC ta ce ba ta amince da takarar Goodluck Jonathan da bangaren Kabiru Turaki na PDP ya mika ba, yayin da bangaren ya dage cewa ya bi doka wajen mika sunayen.
Peter Obi ya ce da shi ne shugaban kasa, da kansa zai shiga dajin da aka boye dalibai da malamai da aka sace a Oyo, tare da sukar yadda ake tafiyar da tsaro.
ADC ta bukaci Bola Tinubu ya yi amfani da dabarar da ta kai ga ceto mutanen Oriire a Oyo wajen kubutar da sauran mutanen da aka sace a fadin Najeriya.
Ibrahim Yusuf
Samu kari