Ibrahim Yusuf
5427 articles published since 03 Afi 2024
5427 articles published since 03 Afi 2024
Jam'iyyar hadakar 'yan adawa ta ADC ta yi martani bayan zargin kifar da gwamnatin Bola Tinubu da fadar shugaban kasa ta mata. ADC ta da kuri'a za ta yaki Tinubu.
Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da bukatar Donald Trump ta turo fursunoni da 'yan ciranin Amurka da suka fito daga Venezuela. Ta ce ita ma tana da matsaloli.
Gwamnatin Faransa da Najeriya za su zurfafa alaka kan abubuwan da suka shafi tsaro, ilimi da kasuwanci. Faransa za ta yi taron kwana biyu a Afrika a Legas.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya je London duba lafiyar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa umarnin shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Rundunar 'yan sandan Abuja ta yi gargadi kan wani sakon da ke yawo yana cewa 'yan acaba za su kai wa jami'an tsaro hari a Abuja. 'Yan sanda sun ce za a dauki mataki.
Tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta ce Bola Tinubu bai goyi bayan takarar fitar da gwani da Buhari ya tsaya ba a jam'iyyar APC a 2014.
Rundunar 'yan sandan jihar Filato za ta gurfanar da mutum 22 da ake zargi da hannu wajen kashe matafiya masu tafiya daurin aure daga Zariya zuwa Filato.
Mai magana da yawun tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya kaddamar da littafi a Abuja. Atiku, El-Rufa'i, Gowon Aminu Ado sun halarta.
Tsohon Antoni-Janar na tarayya, Mohammed Bello Adoke ya kaddamar da littafin da ya rubuta a Abuja. Manyan Najeriya kamar Shettima, Kwankwaso sun hallara.
Ibrahim Yusuf
Samu kari