Ibrahim Yusuf
5425 articles published since 03 Afi 2024
5425 articles published since 03 Afi 2024
Dattijon Arewa, Hakeem Baba Ahmed ya ce duk da Buhari yana da niyya mai kyau, ba a samu nasara a kan mulkin da ya yi ba a shekara 8 da ya yi a Najeriya.
Iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya rasu sun bayyana yadda ya yi rayuwa da su. Rayuwar Buhari a cikin gida ta kasance wata iri ta dabam.
Shirin NELFUND da ke ba daliban Najeriya lamunin karatu ya shirya samar da shafi na musamman domin ba dalibai hanyoyin samun aiki a Najeriya da ketare.
Shugabannin jam'iyyar ADC sa jihohi biyar sun maka shugaban rikon kwarya na jam'iyyar a kotu tare da wasu jagororin hadaka bisa zargin kwace musu jam'iyya.
Irahim Sheikh Dahiru Bauchi ya ce Shehi ba shi da akidar cewa Sheikh Ibrahim Inyass na bayyana a bango ko bishiya. Ya ce Sanusi II ba Khalifan Tijjaniyya ba ne.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai je jihar Kano ta'aziyyar rasuwar Alhaji Aminu Alhassan Dantata a yau Juma'a. Abba Kabir Yusuf ne zai karbi shugaban kasar.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, Dikko Radda, gwamna Zulum, Sheikh Bala Lau, Sheikh Jingir, Farfesa Makari da 'yan Izala da Darika sun je gidan Buhari.
'Yan bindigan da suka sace wasu mata a jihar Neja sun dirka musu ciki bayan sun musu aure tare da su. Wasu daga cikin matan sun dawo gida da jarirai.
Hukumar CDCFIB ta sanar da ranar da za a cigaba da neman aiki bayan dakatarwa karo na uku. Matasan Najeriya za su cigaba da neman aiki ranar Litinin.
Ibrahim Yusuf
Samu kari