Ibrahim Yusuf
5407 articles published since 03 Afi 2024
5407 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da saka harajin 15% kan shigo da man fetur da dizil daga ketare. Ana hasashen hakan zai iya kara kudin mai.
Sabon shugaban sojin saman Najeriya, Sunday Kelvin Aneke ya bayyana cewa zai kai hana 'yan ta'adda sakat a Najeriya ta yadda za su gagara zama su kitsa kai hari.
Ministan ilimi, Dr Tunji Alausa ya bayyana cewa nan da 2027 za a daina amfani da allo mai aiki da alli a makarantun Najeriya. Ya ce za a fara aiki da allon zamani.
Masana hada-hadar kudi daga Quartus Economics sun nemi babban bankin Najeriya na CBN da ya kawo sababbin takardun kudi na N10,000 da N20,000 guda daya.
Wata kungiyar malamai karkashin Concerned Ulama of Sunnah ta shigar da korafi kan Usman Dangungun da Shehu Mansur Kaduna kan zargin batanci ga Annabi SAW.
Hukumar CDCFIB ta saki sunayen masu neman aiki a hukumomi hudu; NIS, FFS NSCDC da NCoS domin zuwa mataki na gaba idan sun yi nasara a matakin farko.
Gwamnatin shugaba Paul Biya na Kamaru ta ce za ta gurfanar da jagoran 'ya adawar kasar da ya ce ya lashe zaben shugaban kas, Issa Tchiroma Bakary kan tarzoma.
Isra'ila ta kai sababbin hare hare masu muni Gaza bayan sulhu da Amurka ta jagoranta a Oktoba. Sojojin Isra'ila sun kashe mutum sama da 100 a Falasdinu.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya ce bai kamata gwamnatin Bola Tinubu ta rika ciwo bashi ba bayan cire tallafin man fetur da ya yi a Najeriya.
Ibrahim Yusuf
Samu kari