Ibrahim Yusuf
5381 articles published since 03 Afi 2024
5381 articles published since 03 Afi 2024
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa ya kai wasu hare-hare wajen da ake lodin jiragen ruwa a kasar Venezuela. Ya ce sun yi barna sosai.
Jam'iyyar PDP ta yi karar hukumar zabe ta kasa, INEC kan cire sunan dan takararta, Oluwole Oluyede a zaben gwamnan jihar Ekiti na 2026 da za a yi.
Gwamnonin jihohin Lagos, Abia, Ogun, Enugu, Osun, Delta, Sokoto, Edo, Bayelsa da Gombena shirin ciwo bashin Naira tiriliyan 4.287 a 2026 kan kasafin kudi.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi gargadi ga 'yan Kwankwasiyya da NNPP masu shirin tsallakawa zuwa APC da cewa ba lallai su yi nasara ba a tsohon bidiyo.
Kamfanin rarraba wuta na JED a Gombe ya yi kira ga masallatai da coci coci, injin nika su rika biyan kudin wuta yadda ya kamata da kuma suna yarda ana saka musu mita
Dan majalisar wakilai, Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya tattauna da Abba Kabir Yusuf kan maganar komawa APC. Ba a tattauna batun Rabiu Kwankwaso ba a ganawar.
Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya amince zai yi takarar Sanatan Kogi ta Tsakiya a 2027. Kujerar ce a yanzu Sanata Natasha Akpoti ke rike da ita a PDP.
Shugabar karamar hukumar Tudunwada kuma shugabar ciyamomin Kano a ALGON, Hajiya Sa'adatu Salisu Abdullahi ta ce za su shiga APC domin taimakon talakawa.
Yayin da wasu ciyamomin Kano suka yi kira ga Abba Kabir Yusuf ya shiga APC, shugaban karamar hukumar Tsanyawa ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso a Kano.
Ibrahim Yusuf
Samu kari