Ibrahim Yusuf
4313 articles published since 03 Afi 2024
4313 articles published since 03 Afi 2024
Tsohon ministan a gwamnatin shugaba Buhari da Shehu Shagari kuma shugaban PDP da kungiyar dattawa Arewa, Audu Ogbeh ya rasu yana da shekara 78 a duniya.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta zabi gwamnan Akwa Ibom, Umo Eno a matsayin mafi kokari a shekarar 2025. An ba gwamnan lambar yabo a wano taro da aka yi ranar Alhamis.
Gwamnatin Najeriya ta kara jaddada cewa ba za ta karbi 'yan ciranin Amurka da shugaba DonaldTrump ke son turowa. Hakan na zuwa ne bayan sun fara isa kasashen Afrika.
Alhaji Aliko Dangote na shirin bude kamfanin siminti na 10 da ya mallaka a kasashen waje. Zai bude katafaren kamfanin siminita a Côte d’Ivoire, Ivory Cost.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta yi nasarar kama wani boka da ake zargi yana ba 'yan bindiga masu fashi da makami maganin bindiga a jihar Akwa Ibom ranar Juma'a.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta saki dan gwagwarmaya Omoyele Sowore a yammacin Juma'a. Sowore ya yi godiya bisa wadanda suka tsaya masa wajen ganin ya fito.
Gwamnatin tarayya za ta kashe Naira tiriliyan 1.5 domin samar da jirgin kasa a jihar Kano. Hon. Abubakar Kabir Abubakar ne ya bayyana haka a jihar Kano.
Tsohon sufeton 'yan sanda da ya yi kwamishina a Legas ya bayyana cewa 'yan sanda sun taba kama shi ba su san shi ba ne. MD Abubakar ya ce ya musu afuwa.
Al'ummar Musulmi a garin Jumilla na kasar Spain sun zargi gwamnati da kawo dokar da za ta hana su yin bukukuwan Idi da sauransu a wasu muhimman wurare.
Ibrahim Yusuf
Samu kari