Ibrahim Yusuf
5367 articles published since 03 Afi 2024
5367 articles published since 03 Afi 2024
Wasu kauyuka a jihar Kwara sun bayyana cewa sun samu wasikun 'yan bindiga na cewa za su kai musu hari. Rundunar 'yan sanda da DSS sun samu wasikar.
Sanata Ali Ndume ya yi magana game da zargin da wasu 'yan majalisar Amurka ta yi wa Rabiu Kwankwaso. Ndume ya bukaci a tona asirin barayin Najeriya a ketare.
Sarki Aminu Ado Bayero ya kaddamar da sabon masallacin da Abdullahi Ganduje ya gida a Kano. Ganduje ya ba Sheikh Abubakar Lawal Triump jagorancin masallacin.
Rundunar sojin Ukraine ta wallafa wata takarda da ta ce ita ce yarjejeniyar da kasar Rasha ke kullawa da 'yan Najeriya kafin daukarsu aikin soja.
Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta yi bayani game da saka ranar zaben 2027 a watan Ramadan da Musulmai ke azumi. Ta ce tana nazari game da korafin jama'a.
Hukumar zabe mai zaman kanta za ta gudanar da zabe a Kano, Abuja, Osun, Ekiti da jihar Rivers a shekarar 2026. Za a gudanar da zaben ne saboda cike gibi.
Ministan kasar Amurka mai lura da tattalin arziki ya bayyana matakan da suka dauka da umarnin shugaba Donald Trump wajen tayar da zanga zanga a kasar Iran.
Sojan Amurka da ya fito daga Najeriya mai suna Chukwuemeka Oforah ya mutu a cikin teku bayan ya fada cikin teku. An bayyana cewa sojan yana da shekara 21.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kakkausar suka kan hukumar EFCC da gwamnatin tarayya kan farautar 'yan ADC bayan kokarin kama Nasir El-Rufa'i.
Ibrahim Yusuf
Samu kari