Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Citta na daya daga cikin kayan kamshi masu dauke da sinadarai da ke amfanar da jikin bil adama. Bayan ga karin lafiya citta na da dandano mai kamshi da ke karawa abinci, shayi ko abin sha armashi. Sinadari mafi muhimmanci a cikin
Al'ummar kananan hukumomin Gaya, Rano, Karaye da Bichi sun kai ziyara majalisar dokoki na jihar Kano domin nuna goyon bayan su ga matakin gwamnatin jihar na kirkirar sabbin masarautu a Kano. Idan ba a manta ba a ranar Laraba 8 ga
Mazauna karamar hukumar Okota sun zargi jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya na jihar Legas da laifin kashe wani dan acaba mai suna Aliu Rafiu. Rahotanni sun nuna cewa an kashe Rafiu ne da safiyar ranar Laraba a kan hanyarsa ta z
Ya ce Mudashiru ya hada baki da wasu wadanda har yanzu ba su shigo hannu ba domin cin mutuncin Judith Nwachima ta hanyar taba mata nono a yayin da ta ke hanyar ta na zuwa asibiti. Ehizoba ya ce a lokacin da Mudashiru ya ke cin zar
Shugaban jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) na kasa, Injiniya Yabagi Yusuf Sani ya shawarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya maye gurbin dukkan shugabanin hukumomin tsaro a Najeriya idan yana son magance kallubalen tsaro a k
Masanin ya yi wannan jawabin ne yayin mayar da martani a kan ikirarin da aka ce gwamnatin jihar za tayi na rage karfin mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ta hanyar kirkirar wasu masaurautu hudu a Karaye, Bichi, Rano da Ga
Ya kuma rike mukamin kwamishinan 'yan sanda a jihohin Kogi da Bauchi inda ya jagoranci atisayen Operation Absolute Sanity a hanyar Kaduna zuwa Abuja a 2017. Sabo ya ce sabon kwamishinan ya kallubalanci dakarun rundunar su sake may
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya ce tashar jirgin ruwa na kan tudu na Kaduna zai inganta tattalin arziki da kasuwanci a jihar Kaduna da Najeriya baki daya. Ministan ya yi wannan jawabin ne a ranar Talata a Kaduna wurin bikin far
Hukumar hana ta'ammuli da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA ta kama wani dattijo mai shekaru 72, Mohammed Hamza da wani Kamisu Muhammad da haramtattun kwayoyi a filin tashi da saukan jirage na kasa da kasa ta Mallam Aminu Kano (MAK
Aminu Ibrahim
Samu kari