Yanzu Yanzu: NBC ta dakatar da AIT da Ray Power

Yanzu Yanzu: NBC ta dakatar da AIT da Ray Power

Hukumar watsa shirye-shirye ta Najeriya (NBC), a yau Alhamis 6 ga watan Yuni ta dakatar da lisisin kamfanin Daar Communication Plc da ta mallaki gidan talabijin na African Independent Television AIT da gidan radio na Ray Power Fm.

An dakatar da lasisin ne har zuwa wani lokaci da ba a kayyade ba.

Direktan Janar na NBC, Modibbo Kawu ne ya bayar da sanarwar dakatarwar.

DUBA WANNAN: Dan Najeriya ya yi rabon kayan tallafi ga al'umma a masallacin Makkah

Kawu ya zargi kafar yada labaran da karya dokokin gudanar da ayyukansu hakan ya sa aka dauki matakin dakatar da kamfanin.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164