Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Hausawa mazauna garin Nnewi da ke jihar Anambra sun ce ba su da niyyar barin jihar bayan umurin da kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta bayar na cewa su bar yankin saboda rayuwarsu na cikin hatsari. Vanguard ta ruwaito cewa mambobin k
Kashim Shettima, tsohon gwamnan jihar Borno ya janyo hankalin gwamnati kan tabarbarewar ilimi da makarantu a jihohin Najeriya inda ya ce hakan zai zama fitina ga kasar a nan gaba idan ba a dauki mataki ba. A wata faifan bidiyo da
An gano gawar wata mata mai suna Mama Maria da ake zargin saurayin ta ya datse kan ta a garin Owode da ke karamar hukumar Yewa ta Kudu a jihar Ogun. Lamarin ya faru ne makonni biyu da suka gabata bayan wani mutum da ba a bayyana s
Sanata Shehu Sani ya lissafa dalilai biyar da ke asassa rashin tsaro a Najeriya duk da cewa an kwashe kimanin shekaru goma ana kokarin magance matsalar. Kamar yadda ya lissafa a shafinsa na Twitter a ranar Juma'a 19 ga watan Yuli,
Ighalo ya zama dan wasan Super Eagles na biyu da ya lashe kyautar bayan tsohon dan wasan Najeriya Rashidi Yekini da ya taba cin kyautar da golden boot. Dan wasan na kungiyar wasar kwallo ta Shanghai Shenhua a China ya ci kwallonsa
Rundunar 'Yan sandan Najeriya reshen jihar Legas ta sanar da cewa ta kama daya daga cikin shugabannin kungiyar asiri da ya dade yana adabar mutanen unguwannin Oworonsoki and Bariga a jihar. 'Yan sandan yaki da 'yan kungiyoyin asir
Wasu mutane biyu sun kashe wani matashi mai shekaru 24 a ranar Juma'a a kauyen Umuru da ke karamar hukumar Idemili ta Arewa na jihar Anambra kan rikicin budurwa. An ruwaito cewa wanda ake zargin, Dubem Okeke mai shekaru 28 yana so
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya cacaki tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo kan budaditar wasikar da ya rubuta ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Mista Obasanjo ya fitar da wasikar ne a ranar Litinin inda ya
Sanata Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP ya mayar da martani kan kalaman da Gwamna Gboyega Oyetola na jihar Osun ya yi na cewa yana jin kunyar cewa ya yi takarar zaben gwamna da 'dan nanaye'. A baya, Legit.ng ta kawo muku cewa gwam
Aminu Ibrahim
Samu kari