Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Najeriya kasa ce da ke da 'yan kwallon kafa masu baiwa sosai da ba su taba buga wa Super Eagles wasa ba. Hakan na faruwa ne saboda kasancewarsu masu izinin zama a kasashe biyu, ra'ayin kansu ko kuma rashin samun damar buga wa kasa
Wani abin al-ajabi ya faru a garin gano bayan an gano wani mutum mai suna Aminu Baita da aka ce ya nutse a rafi ya mutu tun a shekarar 1990. Wani na kusa da iyalansa, Yakubu Musa ya ce baita wanda kwararren mai aikin jinya ne a a
Hakan na nuna cewa jihar Katsina ta samu karuwa a fanin wasanni duba da cewa akwai filin wasan Katsina United da ke birnin Katsina a jihar. An sanyawa wannan babban filin wasan 'Rarara Stadium' don karrama fitaccen mawakin da ya k
Clement Boateng shine shugaban kungiyar 'yan kasuwa na kasar Ghana. Ya yi jawabi a kan rufe iyakokin kasa da Najeriya ta yi da kuma yadda hakan ke shafar kasuwanci a kasarsa cikin wata zantawa da ya yi da Alexander Okere. Boateng
Zanga-zanga ta barke a garin Uselu da ke babban tittin Benin-Legas a ranar Asabar bayan wani direba ya kashe wasu 'yan mata 'yan gida daya su uku a hanyarsu ta zuwa sabuwar kasuwar Benin. Wata mata da ke raka 'yan matan zuwa kasuw
An fara kada kuri'u lami lafiya a rumfar zabe ta Dakta Gukama mai lamba 007 da kuma rumfar zabe ta G/Kundi a mazabar Nasarawa da ke karamar hukumar Birnin Kebbi amma mutane kalilan ne suka fito zaben. A cewar Kamfanin Dillancin La
Shugaban Hukumar Kula da masu yi wa kasa hidima (NYSC) reshen jihar Kano, Ladan Baba ya musanta rahotannin da ake yada na cewa wani dan yi wa kasa hidima a karamar hukumar Bebeji ya yi wa yaro duka har sai da ya mutu. An ce mariga
'Yar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Zahra Buhari a ranar Juma'a ta bawa al'umma mamaki yayin wani taro da BBC Hausa ta shirya inda ta bayyana cewa ba ta iya magana da harshen Hausa sosai ba duk da cewa mahaifinta bahaushe ne. An
Tsohon Ministan Ilimi, Kimiyya da Fasaha, Ambasada Yerima Abdullahi ya ce Farai ministan Najeriya na farko, Abubakar Tafawa Balewa (1912-1966) ya san cewa akwai danyen mai a Arewa amma bai hako man ba. The Punch ta ruwaito Abdulla
Aminu Ibrahim
Samu kari