Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 553 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sake zaben sabbin direktocin hukumar ta NNPC bayan karewar wa'adin tsaffin mambobin da aka nada a shekarar 2016.
Jihar Zamfara ta sallama majinyata biyar da suka rage mata masu fama da cutar korona a ranar 29 ga watan Mayun 2020. Hukumar NCDC ta tabbatar da hakan a jiya.
A sakon taaziyar Shugaba Buhari da mai magana da yawunsa kasa Garba Shehu ya fitar a ranar Asabar, ya ce rasuwar Dauda babban rashi ne ga mutanen garin Daura.
'Yan bindiga sun dade suna cin karensu babu babbaka a jihohin arewa maso yamma, akwai kuma rikici na fili da hare-hare na yan daba da wasu miyagu duk a yankin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce kusan dala biliyan daya ce aka sace a Najeriya karkashin salon mulkin soji a Najeriya, wata takarda da ya wallafa ta sanar.
Ya ce rashin fahimtar muhimmancin bayar da tazarar haihuwa da rashin sanin abinda ya dace ayi a lokacin da aka samu juna biyu ya zama babban matsala a jihar.
Ya fara saka hannun jari a fanin man fetur a 1863 kuma a shekarar 1880 kamfaninsa mai suna Standard Oil ce ke kula da kashi 90 cikin 100 na man fetur din Amurka
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 387 da suka fito daga jihohin Najeriya
Aminu Ibrahim
Samu kari