Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Mazauna garin sun tabbatar da cewa maharan ranar Lahadi ne suka sake dawowa a sa'o'in farko na ranar Laraba, bayan Gwamna Tambuwal ya ziyarci yankin don taaziya
A cewar rahotani, matashin yana fushi da mahaifinsa ne domin ya hana shi kudin cin abinci tun lokacin da aka kafa dokar kulle a jiharsu sakamakon bullar korona.
Daraktan hukumar kula da ci gaban yankin Neja Delta (NDDC) ta gaggauta garkame ofishinta na makonni biyu bayan mutuwar mukaddashin daraktan kudi, Ibanga Bassey.
Hedkwatar tsaro ta ce dakarun sojin samanta na rundunar Operation Hadarin Daji ta ragargaza ma'adanar makamai tare da kasshe a kalla 'yan bindiga 30 a Zamfara.
Ya ce, "A halin yanzu babu COVID-19 a jihar Kogi. Muna da kayayyakin gwaji isasu kuma mun yi darurruwan gwaje gwaje kuma sakamakon ya nuna babu mai cutar."
Kungiyar ta ce tana goyon bayan kokarin da gwamnatoci ke yi wurin yaki da annobar amma ba ta goyi bayan yadda ake tilastawa almajirai barin garuruwan da suke za
Ya ce, "Abokan mu yan jarida, za ku yi mamakin sanin cewa mutane masu raayi ganin cigaban mulki na gari ne suka tara kudi Naira miliyan 22.5 don sayan fom din."
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 389 da suka fito daga jihohin Najeriya
Femi Adesina, mashawarcin Shugaba Buhari a fanin kafafen watsa labarai ne ya fitar da hotunan don bikin ranar yara ta Najeriya a ranar 27 ga watan Mayun 2020.
Aminu Ibrahim
Samu kari