Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bawa 'yan Najeriya hakuri bisa sanarwar da ta fitar a jiya Alhamis na cewa masu asusun banki su tafi bankuna su cike wani fom na.
An ce wanda ake zargin, Mista Sunday Okoro Ukwejemifor yana da hannu cikin yunkurin kashe wani dan hamshakin dan kasuwa a garin Sapele mai suna Sunny Nwakego.
Rundunar ƴan sandan jihar Gombe a ranar Alhamis ta yi holen wani manomi mai shekaru 37 mai suna Ephraim Kadiri da ake zargi da kashe wani ɗan acaɓa a Gombe.
Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta kama wani jami'in ta mai muƙamin saja, Anthony Kachukwu bayan budurwarsa, Justina Omofuna ta mutu a wani hotel a Surulere.
Mahaifin su, Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Gwagwalada, Kuje, Kwali da Abaji, Hassan Usman Sokadabo ya sanar da hakan a ranar Alhamis 17 ga watan Satumba.
Coalition of Northern Groups, CNG, ta faɗa wa Shugaba Muhammadu Buhari ya bincika mutanen da ke kusa da shi domin wasu daga cikinsu na ɗaure ƴan bindiga gindi.
Wani magidanci a garin Ibadan ya shaidawa kotu cewa matarsa ta hada baki da kwartonta sun sayar masa babur amma sai daga baya ya gane tsiyar da suke kulla masa.
Tuni dai an sako Mista Dan-Tabawa, shugaba a APC a Zamfara tare da wasu mutane 17 da aka kama daga wurin taron. Amma ya ce kama shi na da alaka da siyasa..
Fitaccen mai kudin duniya kai mai tallafawa al'umma Bill Gates ya yi magana game da matakan da Najeriya za ta iya dauka domin tsamo 'yan kasar daga talauci.
Aminu Ibrahim
Samu kari