Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
An fara zanga-zangar ne a kofar ofishin Kungiyar 'yan Jarida ta Kasa, NUJ, da ke Farm Centre Road a safiyar ranar Talata a Kano yayin da jami'an tsaro masu yawa
An kai wa Mista Bako hari ne a ranar 20 ga watan Satumba tare da tawagarsa yayin wani sintiri da suka tafi a Sabon Gari - Wajiroko a karamar hukumar Damboa.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta tabbatar da Mista Godwin Obaseki na jam'iyyar PDP a matsayin zababben gwamnan jihar Edo a karo na biyu bayan ya yi nasarar
An kama wani mai gidan haya, Mista David Ntiero Okon saboda banka wa yar hayarsa wuta a Calabar, jihar Cross Rivers saboda ta gaza biyan kudin haya N11,000.
Mai alfarma Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III, a ranar Asabar ya nada sabbin hakaimai 15 a Jihar Sokoto. An nada su ne bayan rasuwar tsaffin hakiman a jihar.
Gwamna Nasiru Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna ya ce ya yi rajista domin shiga gasar tseren fanfalaki na kasa da kasa a jihar amma ba zai yi fiye da kilo mita 5.
Wani dan sanda a yayin zaben gwamnan jihar Edo na shekarar 2020 ya nemi toshiyar baki daga hannun jami'in sa ido a kan zabe na Premium Times a ranar Asabar.
Jam'iyyar APC ta yi ikirarin wasu 'yan daba da ke yi wa jam'iyyar PDP aiki sun yi wa matar shugaban APC na Egor duka har sai da aka kai ta asibiti domin magani.
Da aka tuntube shi game da harbin da aka ce an yi a Ologbo Dukedoom, Enogie, Mai martaba Jason Owen Akenzua ya ce ya ji karar harbin bindiga kuma ya kira DPO.
Aminu Ibrahim
Samu kari