Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
An yi bikin ne a tashan jirgin kasa na Agbo inda aka saka wa tashar sunan tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan don karrama shi saboda gudunmuwarsa.
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Alhamis 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar ranar 'yancin Najeriya. Najeriya za ta cika shekaru 60
A yayin da kungiyar ta amince akwai rabuwar kai a kasar, ta ce bai dace mataimakin shugaban kasar ya rika fadin kalaman da za su kara janyo tabarbarewar lamarin
Wasu 'yan bindiga a yammacin ranar Lahadi sun kashe wani dan acaba sun kuma sace shugaban karamar hukumar riko na Kaura a jihar Kaduna, Dakta Bege Katuka..
Sun yi wannan kirar ne yayin wata tattaki na awa biyu da suka yi don nuna goyon baya ga 'yan sanda da sauran hukumomin tsaro da aka yi a Abuja a ranar Litinin.
Zulum ya ziyarci hedkwatan 'yan sanda na jihar Borno da ke Maiduguri inda iyalan wadanda suka rasu suka taru domin tarbansa kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Shugaba Buhari ya yi Allah wadai ta harin da aka kai wa tawagar gwamnan Borno, Babagana Zulum da ya yi sanadin rasuwar jami'an tsaro da wasu 'yan civilian JTF.
Tunde Rahman, kakakin jagoran jam'iyyar APC na kasa, Bola Tinubu ya ce wasu daga cikin kusoshin jam'iyyar APC sun goyi bayan Gwamna Godwin Obaseki na PDP..
Shugaban sashin watsa labarai na Islamic Movement of Nigeria, IMN, Ibrahim Musa ya nesanta kungiyar da barazanar kisar da jarumi Pete Edochie yace anyi masa.
Aminu Ibrahim
Samu kari