Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Sufeta Janar Mohammed Adamu, ya yi Allah wadai da harin da masu zanga-zangar #ENDSARS suka kai wa 'yan sanda a Ughelli jihar Delta a ranar 8 ga watan Oktoba.
Bidiyon wata budurwa da saurayinta jami'in dan sanda ya harbe ta baki sannan ya tsere ya bar ta ya janyo hankulan mutane bayan an garzaya da ita asibiti a Legas
An ruwaito cewa Birma da abokan aikinsa sun kamo wasu da ake zargin masu safarar miyagun kwayoyi ne a Michika zasu kaisu Yola yayinda matasan suka kai musu hari
Wasu sabbin ma'aurata sunyi fice a dandalin sada zumunta bayan da hotunan daurin aurensu ya bazu a shafin yanar gizo a ranar bikin daurin aurensu tare da masoya
Ƙungiyar Shugabannin Ƙananan Hukumomi ta Najeriya, ALGON, ta tsige mataimakin ta na ƙasa Mohammed Aliyu Soba daga muƙaminsa, ta maye gurbinsa da wani sabo.
Wani dan gidan haya mai shekara 21 Onyemachi Mmaju, ya kashe mai gidan hayar da ya ke zama, Nonso Oyiboko a garin Ogidi a karamar hukumar Idemili a Anambra.
An zartar da hukuncin ne a wani Kotu na musamman na masu manyan laifuka a Saada akan harin hadin gwiwa da aka kai wa wata motar bas cike da kananan yara a Madjz
PDP tace bata amince da nada shugaban jami'ar Obafemi Awolowo da ke Ile-Ife, Etiyope Ogunbodede a matsayin baturen zabe na zaben gwamna da za ayi ranar Asabar.
Daily Trust ta ruwaito cewa kwamandan hukumar na jihar, Ibrahim Abdullahi ne ya sanar da hakan yayin da ya ke gabatar da wadanda ake zargin a ranar Juma'a a Mai
Aminu Ibrahim
Samu kari