Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wani babban mota makil da kiret din giya daban-daban da aka boye su cikin buhunnan abincin kaji, SaharaReporters ta ruwaito
Harbe-harben yan IPOB ya yi sanadiyyar fatattakar dalibai a wata makarantar sakandare ta Comprehensive da ke karamar hukumar Njaba a jihar Imo a ranar Litinin.
Wani mai shago, Mohammed Hamman Adama, ya nuna bajintarsa sa bayan ya yi dambe da wasu yaran Shila yayin da su ka yi kokarin balle masa shagon sa da ke Sanger
Wani lauya mazaunin Abuja ya bayyana dalilan sa akan yadda shugabancin Najeriya ya dace da mace, idan aka yi la’akari da rawar da mata suke takawa yana mai cewa
Babban kotun tarayya da ke Abuja ta tsayar da ranar 17 ga watan Satumban 2021 domin gurfanar da mutane 400 da ake zargi da daukan nauyin ta'addanci a Nigeria, D
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kaddamar da shirin shuka bishiyoyi miliyan daya a kananan hukumomi 44 na jihar don dakile illar ɗumamamar yanayi da sare itatuwa,
Hankulan mutane ya tashi a jiya a harabar asibiti kwararru na jihar Edo da ke Sapele Road a Benin yayin da aka gano gawar wata budurwa rufe cikin wani basarake
Kungiyar Miyetti Allah ta nuna rashin amincewar ta da furucin da sakatarenta na kasa ya yi akan gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari inda ya kira shi dan
Basaraken kasar Yarabawa, Cif Gani Adams da sauran masu ruwa da tsaki a harkar tsaron kudu maso yamma sunyi suka akan ziyarar da Sheikh Ahmad Gumi ya kai Igboho
Aminu Ibrahim
Samu kari