Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Shugaba Muhammadu Buhari yayi kudin goro a yayinda yake jawabi akan kyautatawa ma’aikata inda bai ware kowace jam’iyya ba, a lokacin da ya ce kada zabi duk gwamnan da bai tabuka abin kirki ba, musamman kasa biyan albashi.
Tsohon mataimaki shugaban kasa Atiku Abubakar ya isa kasar Amurka sanan yana a hanyarsa ta zuwa Washington don wani ganawa tare da manyan tawagar majalisar Amurka wadanda ke da matsanacin kula da damuwa akan makomar damokradiya.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP da matamakinsa Alhaji Atiku Abubakar da Mista Peter Obi, sun halarci wani taro tare da yan kasuwa a ranar Laraba, a otel din Eko. Taken taron shine ‘Getting Nigeria’s Economy Working.
Tabbass lafiya ita ce uwarjiki kuma kowa ya kwana lafiya shine ya so hakan. Akwai wasu tarin yayan itatuwa da ke da tarin alfanu sannan kuma basu da wata illa ga jikin dan Adam. Don haka yanzu muka lalubo maku amfanin agwaluma.
Wani jigon jam'iyyar All Progressves Congress (APC) Mista Kingsley Fanwo, a ranar Laraba, 16 ga watan Janairu yace shugaban kasa Muhammadu Buhari za yi gagarumin nasara a zaben shugaban kasa na ranar 16 ga watan Fabrairu.
Shehu Sani ya fada ma ýan Najeriya da suka ce lalla sai shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci muhawarar yan takarar shugaban kasa da za a yi a ranar 1 ga watan Jaianru cewa ba za a iya tursasawa Buhari shiga muhawarar ba.
Wani dan kashenin tsohon Atiku Abubakar ya sauya sheka zuwa APC. Sanata Umar Kumo wanda ya kasance dan adawar Buhari a baya ya bayyana cewa PDP na so ta wofantar da harkar siyasarsa ta hanyar mayar da shi ba kowan-kowa ba.
Shahararren jarumin nan na wasan Hausa, da aka fi sani da ‘Sarki’ wato Ali Nuhu ya yi jinjina ga masoyan sa sannan ya gode masu bisa goyon bayansu gare shi a shekaru 20 da yayi yana gwagwarmaya a farfajiyar Kannywood.
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! Labari da ke iso mana ya nuna cewa Allah ya yiwa Shahararren ɗan wasan Hausa na Kannywood Sani Garba S.K rasuwa. Marigayin ya rasu ne bayan yayi fama da doguwar rashin lafiya.
Aisha Musa
Samu kari