Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Daga karshe Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya yi martani a kan tuhumar da hukumar yaki da rashawa ta ICPC ke yi masa bayan ta kwace kadarorinsa na Abuja.
Biyo bayan kwace wata kadarar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi na miliyoyin naira da hukumar ICPC ta yi kan zargin zamba, APC ta nemi ya sauka daga mulki.
An samu rabuwar kai a tsakanin gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress a lokaccin da ake tsaka da rikicin cikin gida kan wanda zai shugabanci jam'iyyar.
Jami'an yan sanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi mai shekaru 36 bayan ya yi lalata da kaninsa ta hanyar luwadi tare da toshe masa baki da biskiti da lemu.
Rundunar sojojin Najeriya a jihar Binuwai ta ragargaji yan ta'adda a maboyarsu da ke yankin Ginda da ke Saghev a karamar hukumar Guma, an kashe mutum daya.
Gwamna Godwin Obaseki ya ce lallai har yanzu akwai takwarorinsa na jam'iyyar All Progressives Congress da ke goyon bayansa duk da cewar ya sauya sheka zuwa PDP.
Kungiyar kare hakkin musulmi ta MURIC ta goyi bayan ci gaba da rufe makarantu da gwamnatin tarayya tayi da na rufe wuraren bauta da jihar Lagas tayi kan korona.
Kungiyar gwamnonin arewa sun gana domin neman maslaha a kan lamarin rashin tsaro da ya addabi yankin. Sun kafa kwamitin kula da tsaro da zai sa ido a yankin.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-Rufai ya ce ba zai yi kasa a gwiwa ba wajen sake rufe jihar idan har annobar korona ta ci gaba da yaduwa a tsakani.
Aisha Musa
Samu kari