Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya dauki manoma 6,111 aiki a babban shirin noma na jihar a kananan hukumomi 10 duk a kokarin hana karancin abinci.
Jami'an yan sanda sun mamaye majalisar dokokin jihar Ondo yayinda ake zargin shirin tsige mataimakin gwamnan jihar, Agboola Ajayi bayan ya sauya sheka zuwa PDP.
Rundunar sojin Najeriya ta dakile wani hari da 'yan bindiga suka yi kokarin kai wa a kauyen Kwauya-Tsamiya da ke jihar Kaduna, sun kuma kwato shanu a wajensu.
Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung ya yi wa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari wankin babban bargo a kan rashin tsaro, ya ce itace mafi muni a tarihi
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa ya yi kira ga ma'aikatan gwamnati da su sadaukar da wani kaso na albashinsu domin taimakawa talakawa.
Dan gaba-gaba cikin masu neman tikitin takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Edo Mista Gideon Ikhine, ya janye wa Gwamna Obaseki.
Yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Ribas ta ce sam bata aminta da Igo Aguma ba a matsayin mukaddashin shugaban jam’iyyar na jihar ba.
Kura ya taso a jam'iyyar Peoples Democratic Party bayan sauya shekar mataimakin gwamnan jihar Ondo, Agboola Ajayi zuwa jam'iyyar, ana ganin an fi bashi fifiko.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri tare da gwamnonin jam'iyyar APC kan rikicin shugabanci da ya kawo kai gadan-gadan a tsakanin yan jam'iyyar
Aisha Musa
Samu kari