Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Tsohuwar shugabar rikon kwarya na hukumar kula da ci gaban yankin Neja Delta (NDDC), Joy Nunieh ta kwancewa ministan ma'aikatar, Godswill Akpabio zani a kasuwa.
Rundunar sojojin Najeriya karkashin shirin Operation Hadarin Daji sun ci galaba a kan wasu 'yan bindiga a jihohin Zamfara da Sokoto inda suka kashe wasun su.
Yayinda ake ci gaba da zurfafa bincike a kan badakalar Magu, rahoto daga kwamitin bayani a kan kudaden da aka samo ya ce hukumar EFCC ta kasa bayani gamsasshe.
Yayayinda yankin arewa musamman jihar Katsina ke fama da hare-haren yan bindiga, Hakimin Batsari kuma Sarkin Ruman Katsina, Alhaji Mohammed Muazu, ya koka kai.
Wani rahoto da muke samu ya nuna cewar tun a shekarar 2018 ne shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sa hukumar tsaro na farin kaya ta bibiyi lamuran Ibrahim Magu.
Kamar yadda kuka sani babu wani mutum da ya taba shugabantar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ya kuma kare ta dadin rai tun bayan kafata har zuwa yanzu.
Bayan maigidanta, Abhishek da surukinta Amitabh Bachchan sun kamu da cutar korona shahararriyar jarumar Bollywood Aishwarya Rai Bachchan da 'yarta ma sun harbu.
Kwamitin fadar shugaban kasa na ci gaba da zurfafa bincikenta a kan tuhumar da ake yi kan dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu na zargin rashawa.
Wani bankada da kwamitin shugaban kasa da ke bincike a kan dakataccen shugaban EFCC, Ibrahim Magu ya gano cewar ya yi amfani da wani fasto wajen siyan kadara.
Aisha Musa
Samu kari