Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
An sallami mukaddashin shugaban hukumar ci gaban Neja Delta, Farfesa Kemebradikumo Pondei, daga asibiti bayan sumewa da ya yi a gaban kwamitin majalisa a yau.
Shugaban hukumar NDDC, Pondei, ya ce sabanin naira biliyan 1.5 da aka ce sun kashe, nair biliyan 1.32 kawai suka kashe don ragewa ma'aikata radadin korona.
Shugaban hafsan sojin kasar, Tukur Yusuf Buratai ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Litinin, 20 ga watan Yuli, sun tattauna batun rashin tsaro.
Allah ya yiwa wani aminin tsohon mataimin shugaban kasa, Atiku Abubakar, Adamu Modibbo rasuwa bayan ya yi fama da ciwon sigakari a asibitin kwararru a Adamawa.
Lauyan tsohon Shugaban EFCC, Ibrahim Magu, Wahab Shittu, ya ce wanda yake karewa na sa ran ganin abun mamaki amma na alkhairi daga kwamitin fadar shugaban kasa.
An tsaurara matakan tsaro a majalisar dokokin tarayya yayinda Ministan harkokin Nea Delta, Godswill Akpabio ke shirin bayyana a gaban kwamitocin majalisar.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole ya sha alwashin tunkude Gwamna Godwin Obaseki daga kan kujerarsa a zaben 19 ga watan Satumba da za a yi a Edo.
Rundunar sojojin sama ta bayyana cewar za ta mika lamarin mutuwar matukiyar jirgin yakinta, Tolulope Arotile ga yan sanda kasancewar abun ya shafi farar hula.
Ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama, ya bayyana cewar ya kamu da cutar numfashi ta korona, a yau Lahadi, ya ce yana a hanyar zuwa cibiyayar killacewa.
Aisha Musa
Samu kari