Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya ziyarci garin Rann da ke karamar hukumar Kala-Balge ta jihar, ya rarraba kudaden tallafi ga mabukata da suka rasa iyalansu.
An kama ne sakamakon kama su da makamai da suka hada da adduna da wukake da gorori da bindugu da kuma fasa shagunan mutane da diban kayayyakin da ba nasu ba.
Da yake sanarwar da ke cewa dokar za ta fara aiki daga karfe 3 ranar Lahadi, Fintiri ya ce rashin dakatar da barnar na iya janyo asarar rayuka da na dukiyoyi.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta sha alwashin tallafa wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wajen aiwatar da bukatun masu zanga-zangar EndSARS a kasar.
Sanata Ali Ndume ya yi watsi da kiran da wasu ke yi na cewa a zabtare albashin yan majalisun tarayya, ya ce babu tasiri da hakan zai yi kan tattalin arziki.
A daidai lokacin da kasar ta dauki dumi sakamakon zanga-zangar da matasa suka yi na neman a kawo karshen rundunar SARS, bata gari sun lalata ma'aikatu a Filato.
Duk da dokar ta bacin da aka saka a kananan hukumomi biyu a jihar Filato a ranar Lahadi, wasu fusatattun matasa sun balle ma'adanar taki da ke a Dogon Dagi.
Sanata mai wakiltan Oyo ta tsakiya a majalisar dattawan Najjeriya, Teslim Folarin, ya ce bata gari sun sace babura fiye da 350, firinji 400 a gidansa da ke Oyo.
Kungiyar Miyetti Allah ta ce kamata yayi a ce masu zanga-zangar sun dakatar da gangaminsu sannan su bar tituna tunda Shugaba Muhammadu Buhari ya amsa bukatunsu.
Aisha Musa
Samu kari