Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya ba wa fursunonin da suka tsere zuwa ranar gobe Juma’a su mika kansu ga hukuma ko su fuskanci hukunci mai tsananin gaske.
PDP reshen jihar Ebonyi ta bukaci uwar jam'iyyar da ta mika tikitin takarar shugaban kasa na 2023 ga yankin kudu maso gabas domin suna da wadanda suka cancanta
Wasu Yan majalisun tarayya sun nusar da shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan ya dauki mataki a halin da ake ake ciki ta hanyar biyan bukatun masu zanga-zanga.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) dai ita ce ta kai wadannan mutanen gaban kotu akan zarginsu da take yi da safarar kudade ta hanyar da bata dace ba.
Yan iskan garin sun kai hari sakatariyar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a garin Akure, babbar birnin jihar Ondo, a yau Laraba, 21 ga watan Oktoba.
Kan jami’an yan sandan Faransa ya kulle yayinda suka ga wani akushin tsafi a harabar ofishin jakadancin Najeriya a kasar Faris kamar yadda wani bidiyo ya nuna.
Wasu da ake zargin bata gari ne sun kai hari kan ofishin yan sanda da ke yankin karamar hukumar Oyigbo da ke jihar Ribas, sun kona ofishin da kashe jami'ai 2.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagas, ya lallashi matasa da mazauna jihar a ka su yi hakuri a ka abunda ya faru na bude wuta da aka yiwa masu zanga-zanga.
Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da zargin cewa akwai hannunsa a harbe-harben da aka yi a yankin Lekki.
Aisha Musa
Samu kari