Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Ministan cikin gida na kasar Faransa Gerald Darmanin ya ce Faransa na yaki da akidun Islama, bayan kashe wasu mutane uku a wata coci da ke kudancin birnin Nice.
Rundunar yan sandan Najeriya ta musanta zargin da kungiyar Amnesty International ta yi na cewa jami'an 'yan sandan kasar sun harbi masu zanga-zangar lumana.
Al’ummar Musulmi na ci gaba da gudanar da shagulgulan Maulidi a yau Alhamis, a matsayin murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah, Annabi Muhammadu SAW.
Gwamna Godwin Obaseki ya aika sakon taya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ga Al'umman Musulmi a Edo.
Soyayya ruwan zuma dadi, hakan ce ta kasance ga wasu masoya biyu masu yiwa kasa hidima domin dai sun ci riba, inda saurayin ya nemi ta aure shi a bainar jama'a.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jinjinawa matasan Borno, kan kame kansu da suka yi sannan suka ki shiga sahun masu barnar kayayyaki da sace-sace a kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki 'yan Najeriya da su yi koyi da kyawawan halayen annabi Muhammadu (SAW) ayinda yan kasar ke bikin Maulidi a yau Alhamis.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya saka labule tare da tsohon ministan tsaro, Janar T. Y. Danjuma mai ritaya, a fadar Shugaban kasa da ke Abuja a yau Laraba.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa Shugabar Kwamitin Wasannin Olympics na Najeriya, Injiniya Habu Ahmed Gumel, bisa rasuwar matarsa, Hajiya Ladi.
Aisha Musa
Samu kari