Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumomi a Masar sun ce za su mayar da wasu yan Najeriya gida, kan gudanar da zanga-zangar End SARS ba tare da neman izini ba, kamar yadda Abike ta bayyana.
Masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ta dauki dumi tun bayan bayyanar hoton jaruma Rahama Sadau sanye da kaya da ke nuna wani bangare na jikinta.
Babban daraktan amasana’antar Kannywood, Falalu Dorayi, ya yi nasiha a kan shigar nuna tsaraici da jarumar Rahama Sadau ta yi da ya janyo cece-kuce a jiya.
Kwamishinan Lafiya na Delta, Dr. Mordi Ononye, ya bayyana cewa ya jagoranci wasu kwararru kan r lafiya zuwa yankunan da abin ya faru domin gano bakin zaren.
Wasu sabbin hotunan jarumar Kannywood, Rahama Sadau ya bar baya da kura sakamakon yadda aka bude bayan doguwar rigar nata wato dukka bayanta ya kasance a waje.
Dakarun rundunar soji karkashin Operation Sahel Sanity sun kai wa 'yan fashi hari, inda suka ceto mata masu shayarwa guda uku tare da jariransu a Jihar Katsina.
An bude buɗe Masallacin Harami ga maniyata aikin Umrah 20,000 da kuma masallata 60,000 domin shiga Babban Masallacin Makkah domin gudanar da Ibada a yau Lahadi.
Ministar kudi da tsare-tsare, Zainab Ahmed, ta bukaci iyaye da su cusa wa yayansu akidar sanin martabobinsu domin ceto kasar Najeriya daga hanyar durkushewa.
A wani mataki na dakile ci gaban rikice-rikice, rundunar sojojin Najeriya ta tura wata tawagar mata zalla zuwa jihar Anambra domin aikin kiyaye zaman lafiya.
Aisha Musa
Samu kari