Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Sunday Adeyemo, wani dan gwagwarmayar Yarbawa wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gayyaci Shekau da Gumi kafin su dame shi.
Jami'an yan sanda da na tsaron farin kaya sun yi yunkurin kama Sunday Igboho, mai fafutukar yankin Yarbawa a ranar Jumaa, 26 ga watan Fabrairu, a hanyar Ibadan.
Rundunar tsaro na yan-sa-kai a jihar Bayelsa sun kama wasu masu garkuwa da mutane biyu bayan sun kama wata ma'aikaciyar gwamnati da karbe mata wasu kudade.
Fusatattun matasa sun farma yan jarida a yayinda suka isa garin Jangabe da ke karamar hukumar Talata-Mafara ta jihar Zamfara don dauko rahoto kan sace yan mata.
Kwamishinan yan sanda jihar Zamfara, CP Abutu Yaro ya bayyana cewa kimain dalibai 317 ne masu garkuwa da mutane suka sace daga makarantar GGSS da ke Jangabe.
Yan bindiga sun yi garkuwa da akalla dalibai 1,140 cikin shekaru bakwai a Najeriya a hare-hare mabanbanta da suka kai makarantunsu a wasu jerin jihohin kasar.
Wata bbudurwa mai amfani da shafin Twitter @xarah_bint ta sha alwashin daukar dawainiyar mijinta ta hanyar dafa masa abinci sau uku a rana idan suka yi aure.
A ranar Juma'a, 26 ga Fabrairu, gwamnatin Zamfara ta tabbatar da sace daliban makarantar sakandare na mata (GGSS) a Jangebe da ke karamar hukumar Talata-Mafara.
Yan bindiga sun kashe mutane 18 a harin da suka kai wasu yankunan jihar Kaduna sannan suka sace mutane da dama tare da kone gidaje a ƙauyen Anaba na Chikun.
Aisha Musa
Samu kari