Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin jihar Katsina ta hannun kwamishinan ilimi, Badamosi, ta umurci makarantun kwana guda hudu a jihat da su sake budewa a ranar Talata, 2 ga watan Maris.
Gwamnatin jihar Yobe ta yi umurnin rufe dukka makarantun kwana a fadin jihar bayan satar dalibai da aka yi a yankin Jangebe na Talata-Mafara na jihar Zamfara.
Shugaban kasar Ghana, Nana-Akufo Addo ya jaddada matsayarsa na cewa ba zai taba yarda da yin auren jinsi a kasar ba idan har yana kan karagar mulkin shugabanci.
Jam’iyyar APC mai mulki ta lashe zaben kananan hukumomi 17 a jihar Yobe, sannan yan takarar kansiloli na jam’iyyar 178 duk sun kawo unguwanni a gudunmomi uku.
Gwamnatin Jihar Kano ta sanya ranar Lahadi, 7 ga watan Maris na 2021 a matsayin ranar da za a shirya mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da Malamai a Jihar.
Iyayen dalibai mata da aka sace a makarantar sakandare ta yan mata ta gwamnati da ke Jangebe, jihar Zamfara sun damu da halin da yaran nasu ke ciki a yanzu.
Wasu yan bindiga sun sake kai farmaki garuruwan Yakira, Gugu da Karaku duk a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja inda suka kashe mutane uku tare da sace wasu.
Wasu daga cikin Daliban Sakandiren yan mata ta Jangebe ta jihar Zamfara da suka tsira, sun ce har da mata a cikin gungun ’yan bindigar da suka kai musu hari.
Kwamishinan watsa labarai na jihar Kano, Mallam Muhammad Garba, wanda ya fitar da sanarwar a ranar Asabar, ya ce sallamar da aka yi wa Dawisu zai fara aiki.
Aisha Musa
Samu kari