Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Ana nan ana ta rade-radin cewa Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara yana shirye-shiryen komawa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna alhini tare da mika ta'aziyyarsa a kan mutuwar Yinka Odumakin, sakataren yada labarai na kungiyar Yarbawa, Afenifere.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ‘yan Najeriya da su yi amfani da bikin Ista wajen yin addu'a dawowar zaman lafiya da hadin kai a kasar.
A watan Janairu aka yi wa Mista Fernandez rigakafin cutar korona ta Sputnik da Rasha ta samar, shugaba na farko daga yankin Latin Amurka da aka yi wa rigakafin.
Duk wata gwamnatin tarayya na raba kuɗaɗen shiga daga asusun ƙasar, asusun hada hadar kudade na FOREX da sauran tushe na gwamnatoci uku, tarayya, jihohohi, LGA.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ran Alhamis,1ga watan Afrilu ya sake nanata matsayinsa cewa ’yan Najeriya sun fi kyau kuma sun fi karfi a matsayin kasa daya.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun ce wani mai lalurar tabin hankali ya yi ta fasa ihu a cikin masallacin Harami da ke birnin Makka, lamarin ya gigita masu ibada.
Legit.ng ta zakulo jerin sunaye da hotunan shugabannin kasashen Afrika bakwai wadanda ke da yawan shekaru amma kuma har yanzu suke kan karagar mulki a yankinsu.
Gwamnatin tarayya ta bakin Pantami a ranar Alhamis, 1 ga watan Afrilu, ta bayyana adadin ‘yan Najeriya da suka yi rajistan lambar shaidar zama dan kasa (NIN).
Aisha Musa
Samu kari