Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Rundunar sojojin Najeriya ta shugabanta ta jinjinawa gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum saboda tallafawa sojojin kasar musamman a fannin kayan aiki.
Ministan sadarwa kuma shahararren malamin Musulunci, Isa Ali Pantami, ya yi Allah wadai da rahotannin da ke cewa yana daga cikin jerin 'yan ta'adda a Amurka.
Hadimin shugaban kasa kan Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya karyata rahotannin da ke cewa Amurka na zargin Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki, Isa Pantami.
Har yanzu dai gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle bai fito karara ya bayyana aniyarsa ta son sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ba.
Gwamna Nasir el-Rufai ya amince da nadin Alhaji Ya’u Shehu Usman, tsohon Sarkin Fadan Kauru, a matsayin sabon Sarkin Kauru domin ya gaji marigayi tsohon sarki.
Mace mai kamar maza kwauri ne babu! Wata budurwa ta birge mutane bayan ta yi bajintar da ake ganin maza da yawa ne za su iya yi ba tare da taimakon kowa ba.
Tsohon ministan yada labarai, Farfesa Jerry Gana da wasu manyan jiga-jigan yan siyasar kasar sun samu karbuwa a jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party.
Kungiyar gwamnonin Arewa ta bakin shugabanta, Lalong sun nemi mukaddashin sufeto janar na ‘yan sanda (IGP), Usman Alkali, da ya zaunar da kasar nan lafiya.
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne a jihar Ekiti sun bude wuta a kan motar Elewu na Ewu Ekiti, Oba Adetutu Ajayi, inda suka ji wa basaraken rauni a yayin harin.
Aisha Musa
Samu kari