Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
FG ta ce babu wani babban abun damuwa game da lokacin da ake sa ran Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai dawo gida, maimakon haka ta fi damuwa da lamarin tsaro.
Kelyn Spadoni ta shiga matsala bayan da ta ki mayar da N456,600,000 wanda aka yi kuskuren turawa ta asusun ajiyarta na banki, ta siyi gida da mota cikin kudin.
Guguwar sauya sheka na shirin kaiwa PDP ziyara yayinda shugabannin kananan hukumomi da kansiloli masu biyayya ga Ayade sukayi barazanar bin gwamnan zuwa APC.
Rahotanni sun ce ana musayar wuta tsakanin mayakan da ake zargin yan ta'addan Boko Haram ne da dakarun rundunar sojojin Najeriya a garin Damasak a jihar Borno.
Allah ya yi wa tsohon gwamna jihar Oyo da Ondo na mulkin soja, Kanal Ahmed Usman, rasuwa a ranar Laraba, 14 ga watan Afrilu, bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Rahotanni sun kawo cewa a kalla gawawwaki 15 ne aka gano a ranar Talata, 13 ga Afrilu, a yankin Miles Five da ke wajen Calabar, babbar birnin jihar Cross River.
Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye, ya bayyana gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a matsayin mutumin kirki mai sanyin hali.
Rikicin kabilanci tsakanin garuruwan da ke kan iyaka na Nyuwar/Jessu aGombe wanda ya kunshi mutanen Waja da Lunguda a Adamawa, ya yi sanadiyar rasa rayuka.
Gobarar ta tashi ne da misalin karfe 4:00 na yamma a makarantar firamare da ke unguwar Pays Bas a birnin Yamai, inda azuzuwa 28 da aka yi su da zana suka kone.
Aisha Musa
Samu kari