Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
'Yan sanda a babban birnin tarayya Abuja sun cafke mutane uku a karamar hukumar Kuje, wani dattijo mai shekaru 70, Sani Mani; Haruna Yahaya da Isah Haruna.
Akalla mutum 21 ne ’yan bindiga suka harbe har lahira bayan sun kai hari wata kasuwar da ke garin Unguwar Lalle a Karamar Hukumar Sabon Birni ta Jihar Sokoto.
Waziri Enwongulu, lauyan jam'iyyar All Progressives Congress a unguwar Wakama, Nasarawa, ya ba da labarin yadda 'yan baranda suka kusa kashe shi a ranar Asabar.
Dokpesi, jigo a jam'iyyar PDP, ya goyi bayan Atiku Abubakar don takarar shugaban kasa na jam'iyyar a 2023, yana mai cewa babu dan takarar kudu da zai cin zabe.
Gbenga Olawepo-Hashim, tsohon dan takarar shugaban kasa, ya koma jam’iyyar All Progressive Congress (APC) a hukumance inda ya gana da Gwamna Mala Buni a Abuja.
Akalla mutane 11 da liman ne ’yan haramtacciyar kungiyar nan ta sa kai suka kashe a kasuwar kauyen Mammande da ke Karamar Hukumar Gwadabawa a Jihar Sakkwato.
Gwamnonin kudu maso gabas sun bukaci shugaban Najeriya na gaba ya fito daga shiyyar su. Sun nemi jam’iyyun siyasa da su zabi ‘yan takarar su daga yankin nasu.
Gwamnan jihar Neja, Dakta Abubakar Sani Bello ya mika wa sabon zababben sarkin masarautar Kontagora, Alhaji Mohammed Barau Kontagora takardar kama aiki a yau.
Babagana Zulum, Sanwo-Olu, Nyesom Wike, Ifeanyi Okowa, da AbdulRahman AbdulRazaq suna daga cikin gwamnonin Najeriya da suka yi aiki na musamman a jihohin su.
Aisha Musa
Samu kari