Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa matatar Dangote ta ƙaryata masu cewa ta rage farashin litar man fetur ne bayan gwamnati ta dakatar da harajin shigo da mai zuwa Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa waɗansu majiyoyi sun tabbatar da cewa ƴan ISWAP sun sake kama Birgediya-Janar M Uba, har sun yi ajalinsa bayan harin da suka kai Borno.
A labarin nan, za a ji yadda kungiyar SERAP ta bukaci gwamnan babban bankin Najeriya, Olayemi Cardoso a kan ya yi bayani a kan bacewar N3trn daga bankin.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa taron PDP da aka gudanar a jihar Oyo ba komai ba ne face taron nishadi.
A labarin nan, za a ji cewa wasu migayun mutane dauke da miyagun makamai sun bude wa bayin Allah wuta, tare da kwashe mutane da dama a sassan jihohin Zamfara.
A labarin nan, za a ji shugaban katolika na duniya, Fafaroma Leo XIV ya goyi bayan kalaman Shugaban Amurka, Donald Trump a kan zargin kisan kiristoci a Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda wasu mata da suka buga gwagwarmaya a siyasar jihohinsu suka sha kasa a zaɓukan gwamnoni bayan sun tsaya takara a jam'iyyu daban-daban.
A labarin nan, za a ji cewa wasu garuruwa a Zamfara sun bayyana cewa sun gamu da sabon kalubalen yan ta'adda d ake neman haraji daga tsakanin N4m zuwa N40m.
A labarin nan, za a ji cewwa ADC ta caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan shiru da ta yi duk da dambarwar Ministanta, Nyesom Wike da A.M Yerima.
Aisha Ahmad
Samu kari