Aisha Ahmad
3799 articles published since 27 Mar 2024
3799 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa wani 'dan jarida a Kano, Mr. Alkazim Kabir ya shiga komar hukumar ICPC kan zargin damfarar jama'a da sunan 'yan siyasa.
A labarin nan, za a ji cewa INTERPOL ta samu hadin kan jami'an kasar Argentina wajen cafke wani dan Najeriya da ake zargi da damfarar dubunnan mata a duniya.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yabda da kokarin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ke yi wajen farfado da tattalin arziki.
Ministan Tinubu a ma'aikatar kimiyya, fasaha da kirkire-kirkire, Uche Nnaji ya bayyana cewa ajiye aiki da ya yi a gwamnatin APC, ba ya nufin ya amsa laifi.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II da Rabaran Mathew Kukah da wasu fitattun 'yan Najeriya sun jagoranci goyon bayan Dangote.
A labarin nan, za a ji cewa jihar Kano ta kara zarra a tsakanin takwarorinta, inda ta samu tara kudin shiga da ya ninka zuwa 100% daga abin da aka tara a baya.
Rikicin da ya kunno kai a tsakanin jam'iyyun adawa a Majalisar Wakilai na dab da zuwa karshe bayan Shugabanta, Rt. Hon Tajudeen Abbas ya tsoma baki a lamarin.
A labarin nan, za a ji cewa wata kotun majistare da ke zamanta a Kano ta aika da fitaccen dan TikTok, Ashiru Idris a gaban kotu bisa zargin yada bidiyon fitsara.
A labarin nan, za a ji yadda wasu mata a Kano su ka fada tarkon Yusuf Sidi, matashi 'dan Nijar mazaunin Libya da ke tara hotunan tsiraicin mata, yana masu barazana.
Aisha Ahmad
Samu kari