Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kwadago ta kasa, NLC ta samu damar ganawa da wakilan Shugaba Bola Ahmed Tinubu game da zanga-zangar da suka shirya.
A labarin nan, za a ji Ministan ayyuka, David Umahi ya shaidawa mazauna shiyyarsa muhimmanci ayyukan Bola Tinubu wajen cigaban yankin, yana neman kuri'a a 2027.
A labarin nan, za a ji yadda bokaye da ke ikirarin amfanin da aljanu wajen samawa jama'a kudi suka fada hannun ECC bayan an dade ana fakonsu a Legas da Osun.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Jihar Sakkwato, Attahiru Bafarawa ya karyata labarin da magoya bayansa suka fitar na cewa ya sauya shiga APC.
A labarin nan, za a ji tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi gargadi game da yayata sunan tsohon Shugaban Kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.
A labarin nan, za a ji cewa wasu fitinannun 'yan ta'adda sun bi dare, inda suka kashe matashi mai shekaru 21 a jihar Zamfara a yayin wani hari da suka kai masu.
A labarin nan, za a ji yadda wata kungiyar matasa daga kananan hukumomi 44 na jihar Kano suka fara neman Barau I Jibrin ya yi takarar gwamna a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa wasu manyan sojoji a Najeriya sun sa baki a kan yunkurin da aka dauko na kara wa dogarin Shugaban Kasa Bola Tinubu girma.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban hukumar NMDPRA, Farouk Ahmed ya karyata martanin da ake ce ya yi game da zarge-zargen da Dangote ke yi masa.
Aisha Ahmad
Samu kari